IQNA

A Alkahira A Bude Babban Gidan tarihi Na Musulmi A Duniya

Bangaren kasa da kasa; an bude babban dakin tarihi da ajiyar kayan tarihi da gidan kallon na mafi girma a duniya musulmi a fadin duniya kuma an bude shi ne bayan shekaru takwas a ranar ashirin da uku ga watan Murdad na wannan shekara a birnin Alkahira fadar mulkin kasar Masar aka bude.
Kamfanin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin faransa ya watsa rahoton cewa; an bude babban dakin tarihi da ajiyar kayan tarihi da gidan kallon na mafi girma a duniya musulmi a fadin duniya kuma an bude shi ne bayan shekaru takwas a ranar ashirin da uku ga watan Murdad na wannan shekara a birnin Alkahira fadar mulkin kasar Masar aka bude. Wannan gidan tarihi ya kumshi abubuwa masu kima dubu biyu da dari biyar da kuma suka kumshi shekaru ashirin da biyar abin day a yi sama.


633326