IQNA

An Kama Wasu Fitattun Yan Shi'a A Bahrain

13:59 - August 18, 2010
Lambar Labari: 1976399
Bangaren kasa da kasa; shugaban kula da harkokin tsaron kasa a Bahrain a daidai lokacin gabatar zaben yan majalisa a kasar an yi awangaba da yan shi'a hudu da suka yi fice.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Aba'a ya watsa rahoton cewa; cibiyar addini da al'adu ta Said Amin Bahrain a dalilin fara watan azumin Ramadana tana kaddamar da zama a kai akai kan Kur'ani. Daga cikin wadanda aka yi awangaban da su akwai Sheikh Muhammad Habib Mukdad masana day a yi fice a ksar.Wannan kamu da awangaba bay a rasa nasaba da harkokin siyasa da zaben day a kurato a kasar ta Bahrain.

635246

captcha