IQNA

Gasa Kan Fahimtar Ma'anonin Kur'ani Mai Tsarki A India

12:12 - August 19, 2010
Lambar Labari: 1976720
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wata gasa kan manonin ayoyin kur'ani mai tsarki a birnin Mahar na kasar India, da za ta samu halartar makaranta kur'ani daga sassa daban-daban na kasar.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahoto daga shafin sadarwa na twocicle cewa, za a gudanar da wata gasa kan manonin ayoyin kur'ani mai tsarki a birnin Mahar na kasar India, da za ta samu halartar makaranta kur'ani daga sassa daban-daban na kasar ta India.

An bayyana ranar 28 ga watan sharivar na hijira shamsiyya a matsayin ranar karshe ta rufe rijistar sunayen wadanda za su shiga cikin wannan gasa, wato masu son shiga gasar suna damar kimanin wata daya da rabi a nan gaba.

Tun bayan da aka bude rijistar shiga wannan gasa mafi yawan wadanda suka yi rijistar sunayensu matasa, musamman ma 'yan kasada shekaru 20, da kuma 'yan kasa da shekaru goma sha biyar.

636160



captcha