IQNA

Baje Koli Na Kasa Da Kasa A Turkiya Da Aka Fara A Jiya

Bangaren kasa da kasa; kasuwar baje koli ta kasa da kasa inda aka baje abubuwa dubu daya da musulmi suka kirkiro a jiya ashirin da bakwai ga watan Murdad na wannan shekara a dandalin Sultan Ahmad a birnin Istambul.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga jaridar kungiyoyin masu kula da harkokin ilimi a kasar Turkiya ta watsa rahoton cewa; kasuwar baje koli ta kasa da kasa inda aka baje abubuwa dubu daya da musulmi suka kirkiro a jiya ashirin da bakwai ga watan Murdad na wannan shekara a dandalin Sultan Ahmad a birnin Istambul. Wannan kasuwar baje kolin ta kasa da kasa kungiyar hurriyet ne suka shirya kuma wannan kasuwar baje kolin na nuni da yadda musulmi da Musulunci suke yi fice kan kere-kere da dukan fannoni na ilimi da fasaha.


636285