IQNA

Babban Baje Kolin Abubuwan Tarihi Musulunci A Gidan Tarihin Masar

Bangaren kasa da kasa; darektan gidan tarihi na Musulunci a Masar ya bada labarin fara babbar kasuwar baje kolin abubuwan tarihi a Musulunci da za ta hada wakilan kasashe da daman a duniya.


Muhammad Abbas darektan gidan ajiyar kayan tarihi na Masar a wata tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakaltodaga majiyar labarai ta musulmin Masar ya bayyana cewa; darektan gidan tarihi na Musulunci a Masar ya bada labarin fara babbar kasuwar baje kolin abubuwan tarihi a Musulunci da za ta hada wakilan kasashe da daman a duniya.
Muhammad Abbas ya kara da cewa; wannan gidan ajiyar kayan tarihi da aka yi wa kwaskwarima a shekara ta dubu biyu da uku ya samu karbuwa da gudanar da aiki mai yawa masu kima a bangarorin daban –daban na kayan tarihi da daidai sauransu.

637919