IQNA

14:45 - August 22, 2010
Lambar Labari: 1978721

An Kawo Karshen Makon Hadewar Musulmi Da Al'umma A Jamus

Bangaren kasa da kasa; a karo na biyu an kawo karshen makon hadewar musulmi da al'umma a Jamus an kawo karshensa a ranar talata ashirin da shidda ga watan Murdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a lardin Berman.




Kamfanin dillancin labaran na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar da ke kula da al'adu ta hurriyt ta watsa rahoton cewa; a karo na biyu an kawo karshen makon hadewar musulmi da al'umma a Jamus an kawo karshensa a ranar talata ashirin da shidda ga watan Murdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a lardin Berman.

637648
captcha