Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran daga reshensa a yankin kudu maso gabashin Ashiya bayan ya nakalto daga majiyar jaridar alsha'ab Alyaumiya Ailines ya watsa rahoton cewana birnin na duniyar Musulunci da ya kumshi dukan siffofi da tsari na musulmi da kuma magajin garin Ninagshiya ya dauki nauyin ginawa a yankin . Kuma a shekara ta dubu biyu da tara ne aka kaddamar da taswirar birnin kuma za a kammala birnin mai tazarar mita dubu dari biyu da hamshin a shekara ta dubu biyu da sha biyu.
639757