IQNA

Tsohon Shugaban Kasar Sudan Shi Aka Zaba Wannan Shekara Ta 2010-08-25

Bangaren kasa da kasa; komitin shirya gasar kasa da kasa ta kur'ani a birnin Dubai sun zabi Abdulrahman Sawar Alzahab tsohon shugaban kasar Sudan a matsayin fitaccen musulmin wannan shekara ta dubu biyu da goma.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar kusa da masu shirya wannan gasar ta kasa da kasa ta kur'ani a Dubai ya watsa rahoton cewa; komitin shirya gasar kasa da kasa ta kur'ani a birnin Dubai sun zabi Abdulrahman Sawar Alzahab tsohon shugaban kasar Sudan a matsayin fitaccen musulmin wannan shekara ta dubu biyu da goma.
A kowace shekara a karshen wannan gasa ta karatun kur'ani ta kasa da kasa a Dubai ana zabar fitacce mutum musulmi dab a shi kyauta dalilin ken an da a wannan shekara aka zabi tsohon shugaban kasar ta Sudan .

640271