IQNA

An Saki Wasu Fitattun Yan Shi'a A Kasar Saudiya

Bangaren kasa da kasa; manyan jami'an tsaro a kasar Saudiya sun bawa umarnin sakin fitattaun yan shi'a da suka yi awangaba da su karkashin zarginsu kan karya da kokarin haddasa rikici da sabani a kasar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Rasid ya watsa rahoton cewa; manyan jami'an tsaro a kasar Saudiya sun bawa umarnin sakin fitattaun yan shi'a da suka yi awangaba da su karkashin zarginsu kan karya da kokarin haddasa rikici da sabani a kasar.Har iya yau majiyar kare hakkin dan adam ta bayyana cewa;a jiya ne mahukumtan na Saudiya suka sako Yusuf Muhammad Zahiri daya daga cikin fitattun yan shi'a a garin Alawamiya da ya kwashe watanni takwas ana tsare da shi a kasar ta saudiya.


640279