IQNA

Fasaha Na Daya Daga Cikin Abin Da ya Kayatar A baje Kolin Kur'ani

14:07 - August 30, 2010
Lambar Labari: 1984409
Bangaren fasaha; a kasuwar baje koli karo na sha takwas ta birnin Tehran ta kasa da kasa bangaren fasaha ya taka rawar gani da kuma ya sa wannan kasuwa ta fito da sunanta musamman a bangaren abubuwa da suka shafi addini.
A wannan karo kasuwar baje kolin ta kasa da kasa ta kur'ani mai girma a birnin Tehran ta fito da sunanta da kuma matsayinta a wannan karo kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a kasuwar baje koli karo na sha takwas ta birnin Tehran ta kasa da kasa bangaren fasaha ya taka rawar gani da kuma ya sa wannan kasuwa ta fito da sunanta musamman a bangaren abubuwa da suka shafi addini.

643906
captcha