IQNA

Taron Manema Labarai Na Cibiyar Kula Da Intifada Da Qudus

14:03 - August 30, 2010
Lambar Labari: 1984415
Bangaren siyasa: shugaban cibiyar da ke kula da harkokin Intifada da Qudus a wani zaman taron manema labarai da ya kira danhgane da shirye-shiryen zanga-zangar ranar Kudus ta duniya inda ya yi cikekken bayani kan inda aka kwana.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; shugaban cibiyar da ke kula da harkokin Intifada da Qudus a wani zaman taron manema labarai da ya kira danhgane da shirye-shiryen zanga-zangar ranar Kudus ta duniya inda ya yi cikekken bayani kan inda aka kwana. A kowace ranar juma'ar karshe ta watan ramadana musulmi da masu kokarinnkare hakkin dan adam a duniya na gudanar da zanga-zangar nuna adawa da yadda gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ke zaluntar musulmin Palasdinu da mamaye masu yanki da kuma kiran a kawao karshen wannan cin zalin tare da gabatar da bayanai da rubutu a kan kwalaye.Kuma Imam Khomeini ® wanda ya assasa juyin juyya halin Musulunci a Iran ya kirkiro domin bayyana wa al'umma duniya da fadakar da su halin da al'ummar Palasdinu ke ciki.

643922

captcha