A wata tattaunawa ce da ya yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Mustapha Rajibar Shirazi ya bayyana cewa; Iraniyawa mazauna birnin Darul Salam fadar mulkin kasar Tanzaniya a kowane dare a ofishin jakadancin Irana wannan kasa bayan karatun kur'ani mai girma da Zamanilu makarancin kur'ani da ya tafi takanas daga Iran suna buda baki a wannan wata mai albarka. Iraniyawan na taruwa net un daga karfe takwas da rabi na dare har zuwa karfe sha daya na dare domin yin addu'o'I da ibadodi a wannan wata mai albarka da alhurma.
644068