IQNA

Iran Za Ta Bi Diddigin Lamarin Imam Musa Sadr

11:45 - August 31, 2010
Lambar Labari: 1985149
Bangaren siyasa; a wata ganawa da ministan wasanni dam asana na kasar Labanon ya yi da mukaddashin shugaban kasar Iran kuma shugaban hukumar kula da matasa ta kasa sun yi nuni da lamarin Imam Said Musa Sadr jagoran yan shi'ar Labanon da cewa; Iran za ta bi diddigin lamarinsa.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta hukumar da ke kula da matasa ta kasa a Iran Mihdad BazarBash mukaddashin shugaban kasa kuma shugaban hukuma a dare jiya ne a wata ganawa da ministan wasanni dam asana na kasar Labanon ya yi da mukaddashin shugaban kasar Iran kuma shugaban hukumar kula da matasa ta kasa sun yi nuni da lamarin Imam Said Musa Sadr jagoran yan shi'ar Labanon da cewa; Iran za ta bi diddigin lamarinsa. A wannan ganawar day a yi da Ali Abdallah ministan wasanni da matasa na kasar ta Labanon sun jaddada hakan da muhimmancin hakan.

644897
captcha