IQNA

Baje Kolin Sunayen Allah Masu Tsarki

11:43 - August 31, 2010
Lambar Labari: 1985153
Bangaren maneman labarai; Said Ja'afar Fatimi Nush Abadi babban sakataren kula da harkokin ilimi da bincike ya bada labarin gudanar da kasuwar baje koli ta Sunayen Allam masu tsarki a dabra da taron ilimi da faloli na Radawi.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Shams ya watsa rahoton cewa; Said Ja'afar Fatimi Nush Abadi babban sakataren kula da harkokin ilimi da bincike ya bada labarin gudanar da kasuwar baje koli ta Sunayen Allam masu tsarki a dabra da taron ilimi da faloli na Radawi.

644444
captcha