IQNA

An Bayar Da Shawarar Kafa Jami'ar Musulunci A Jahar Florida

12:03 - September 16, 2010
Lambar Labari: 1994895
Bangaren kasa da kasa; A daidai lokacin da wasu tsirarun kiristoci suka kone kur'ani mai tsarki, wata jami'a daga cikin kasashen musulmi ta mika shawararta kan batun gina jami'ar Musulunci a jahar Florida.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na jaridar sabaq an habarta cewa, a daidai lokacin da wasu tsirarun kiristoci suka kone kur'ani mai tsarki, wata jami'a daga cikin kasashen musulmi ta mika shawararta kan batun gina jami'ar Musulunci a jahar Florida da ke cikin kasar Amurka.
a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na jaridar sabaq an habarta cewa, a daidai lokacin da wasu tsirarun kiristoci suka kone kur'ani mai tsarki, wata jami'a daga cikin kasashen musulmi ta mika shawararta kan batun gina jami'ar Musulunci a jahar Florida da ke cikin kasar.





654311





captcha