IQNA

OIC Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kwamitin Kare Hakin Dan Adam Na UN

17:05 - September 15, 2010
Lambar Labari: 1994898
Bangaren kasa da kasa; Zamir Akram jakadan kasar Pakistan a majalisar dinkin duniya kuma jakadana kasar Pakistan a UN din ya yi kakkausar suka kwamitin kare hakkin dan adam na majalisar, kan rashin mayar da hankali kan kone kur'ani da wasu suka yi a Amurka.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an bayyana cewa, Zamir Akram jakadan kasar Pakistan a majalisar dinkin duniya kuma jakadana kasar Pakistan a UN din ya yi kakkausar suka kwamitin kare hakkin dan adam na majalisar, kan rashin mayar da hankali kan kone kur'ani da wasu suka yi a Amurka a cikin 'yan kwanakin nan.

Zamir ya ce a lokacin da aka wulakanta addinin Musulunci ba cin zarafin wasu 'yan adam ban e, wadanda suke sama da biliyan daya da rabi a cikin duniya, domin kuwa kur'ani littafin da suke girmama wan e, amma da wani ya yi wani da ya saba wa siyasar turai, da tuni an an soke shi.


654502




captcha