Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na na yanar gizo nathesop.org cewa, kwamitin yada koyarwar Musulunci a kasar Amurka a taronsa na shekara-shekra da ake gudanarwa akaro na goma sha shida, yana raba kur'ani ga masu bukata.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan cibita buga kur'anai da aka tarjama a cikin harshen turancin ingishi da suka kwafi 300,000,da nufin yana masani kan kur'ani mai tsarki tsakanin mutanen kasar Amurka.
Wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a lokutan baya akasar ta Amurka ya tabbatar da cewa akasarinsu ba su da masani kan addinin muslunci baki daya, balanta sanin abin da kur'ani mai tsarki ya kunsa.
666599