IQNA

Yammacin Turai Na Bin Diddigin Haddasa Fitina Ta Addini

Bangaren siyasa da zamantakewa; Said Ali Fadllullah limamin juma'a a birnin Beirut ya yi galgadi da yin kashedi kan masu gudanar da shirye-shiryen haddasa fitina da tada rikicin tsakanin musulmi ya jaddada cewa; wadannan shirye-shiryen ta ta'aubanci ne da tada fitina a tarihin al'ummar musulmi da makiya da ke kula makircin haddasa fitina a tsakanin musulmi ke bin diddigi.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran daga reshenta da ke Labanon ta watsa rahoton cewa; Said Ali Fadllullah limamin juma'a a birnin Beirut ya yi galgadi da yin kashedi kan masu gudanar da shirye-shiryen haddasa fitina da tada rikicin tsakanin musulmi ya jaddada cewa; wadannan shirye-shiryen ta ta'aubanci ne da tada fitina a tarihin al'ummar musulmi da makiya da ke kula makircin haddasa fitina a tsakanin musulmi ke bin diddigi.


668326