Bangaren kasa da kasa:a karo na bakwai an fara gudanar da taron tattaunawa da fahimtar juna tsakanin Musulunci da cocin Ortedelks a kasar Rasha kuma wannan taro na da aka fara daga ranar sha daya zuwa sha hudu ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ana gudanar da shi ne a dakin taro na Shahid Rahimi a cibiyar al'adu da dangantaka ta Musulunci a kasar kasar.