Bangaren kasa da kasa; Abdul Aziz bin Usman Altauwijri babban darektan kungiyar esssesko a wannan taro na Tunus ya jaddada wajibcin kafa wani sansani na cibiyar ilmantarwa da wayarwa ga musulmi kan kula da muhalli a duniyar musulmi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta isesco ya watsa rahoton cewa: Abdul Aziz bin Usman Altauwijri babban darektan kungiyar esssesko a wannan taro na Tunus ya jaddada wajibcin kafa wani sansani na cibiyar ilmantarwa da wayarwa ga musulmi kan kula da muhalli a duniyar musulmi.Kafa irin wannan cibiya ko shakka babu zai taimaka ko shakka babu wajen inganta harkokin muhallyi a duniyar musulmi.
669660