Kamfanin dillancin labia da ke kula da harkokin kur'ani Ikna a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Ar.apa.az ya watsa rahoton cewa; gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa da za a gudanar a kasar Yukurain a ranekun biyu da uku na watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara miladiya.A wannan gasar karatun kur'ani akwai makaranta da mahardata daga kasashen Yukurain,Rasha,Balarus,Azarbaijan,Muldawi,Uzpakistan,Tajikistan,Kazakistan da Karkazistan.
670513