Bangaren siyasa da zamantakewar: Muhsin Pak Aayin mukaddashin hukumar al'adu da zamantakewa ta musulmi a wani taro na kasa da kasa a birnin Kabul na kasar Afganistan ya bayyana cewa;duk manufofi da siyasar tsaro da ta jama'a a Amerika it ace raunana duniyar musulmi ta hanyar kawo sabani tsakanin kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyir Musulunci ta Iran : Muhsin Pak Aayin mukaddashin hukumar al'adu da zamantakewa ta musulmi a wani taro na kasa da kasa a birnin Kabul na kasar Afganistan ya bayyana cewa;duk manufofi da siyasar tsaro da ta jama'a a Amerika it ace raunana duniyar musulmi ta hanyar kawo sabani tsakanin kasashen musulmi.Wannan wani dalili ne babba da ke nuni da yadda Amerika ke nuna karan tsana kan kasashen musulmi da musulmi da ciki da wajen Amerika da kuma yadda ta kulla fada da yaki tsakaninta da musulmi ta dukan bangarori musamman siyasa'tattalin arziki da tsaro.
672050