Bangaren sadarwa: mu'assisar da ke kula da harkokin bincike da nazari na imam Musa Sadre ta nuna shafin irin na zamani na mu'assisar a kasuwar baje koli na kasa da kasa ta sadarwa da ake gudanarwa a nan birnin Tehran.
Kamfaninda ke kula da harkokin watsa labarai na Ikna kan harkokin da suka shafi Alkur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga ofishin hulda da jama'a na mussissar kula da al'adu da bincike ta Imam Musa Sdre ya watsa rahoton cewa; mu'assisar da ke kula da harkokin bincike da nazari na imam Musa Sadre ta nuna shafin irin na zamani na mu'assisar a kasuwar baje koli na kasa da kasa ta sadarwa da ake gudanarwa a nan birnin Tehran.
671889