IQNA

An Watsa Littafin da Ke Bayani Kan Shi'antuwa A Iraki A Karnin Farko

Bangaren harkokin kur'ani : an watsa littafin da ke bayani kan shi'antuwar jama'a a karni na farko kuma manyan malummai fitatu guda uku ne da ke tawagar malummai na jami'ar da ke kula da harkokin addini wato Hamid Malik Makan,Mustapha Sultan da Amir Jan Arasta.



Kamfaninda ke kula da harkokin watsa labarai na Ikna kan harkokin da suka shafi Alkur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran daga reshensa na hauzar ilimi ya watsa rahoton cewa; an watsa littafin da ke bayani kan shi'antuwar jama'a a karni na farko kuma manyan malummai fitatu guda uku ne da ke tawagar malummai na jami'ar da ke kula da harkokin addini wato Hamid Malik Makan,Mustapha Sultan da Amir Jan Arasta. Wannan littafi yana bayani ne dalla-dalla kan yadda shi'anci ya shiga cikin Iraki a cikin kar'ani na farko da kuma yadda mutane suka karbe shi da hanyoyin karbara da sauran abubuwa makamancin haka.




672041