IQNA

Taron Komitin Dindindim Na Sadarwa Da Al'adu na Duniyar Musulmi

Bangaren kasa da kasa; taron komitin dindindim na sadarwa da al'adu na duniyar musulmi karo na tara COMIAC da ke karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi da kuma aka bude taron a ranar sha tara ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara Hijira shamsiya a garin Dakar babban birnin Senegal.
Kamfanin dillancin labarai Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga ISESCO ya watsa rahoton cewa; taron komitin dindindim na sadarwa da al'adu na duniyar musulmi karo na tara COMIAC da ke karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi da kuma aka bude taron a ranar sha tara ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara Hijira shamsiya a garin Dakar babban birnin Senegal. Da misalin karfe tara na safiyar birnin ne wakilan kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi suka halarci wannan taro domin yin nazari dalla-dalla.


673451