Bangaren kasa da kasa: malamai ,Masana da kwararru daga kasashe goma sha daya na duniya a ranekun ashirin da shida zuwa ashirin da bakwai na watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da taraza su halarci taron kasa da kasa karo na hudu na Hadarat Ali Asgar (AS) a birnin Mashhad.
Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: malamai ,Masana da kwararru daga kasashe goma sha daya na duniya a ranekun ashirin da shida zuwa ashirin da bakwai na watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da taraza su halarci taron kasa da kasa karo na hudu na Hadarat Ali Asgar (AS) a birnin Mashhad.Wakilan za su fit one daga kasashen Saudiya,Koweiti,Iraki,Labanon,Katar.Tunusiya,Bahrain,Amerika Kanada,Pakistan da kuma Hundurast.
675357