IQNA

Bincike Kan Shugabanci A Mahangar Musulunci Ta Fuskar Koyarwa

Bangaren kasa da kasa;shugabanci a mahangar Musulunci ta fuskar koyarwa da mu'asisoshin da ke kula da harkokin jama'a da tafiyar da lamarin aiki a kasar suke gudanarwa a kasar katar da karamar jami'ar nazarin Musulunci ta kasar ta dauki dawainiyar gudanarwa.
Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar jaridar Alraya ta kasar Katar ya watsa rahoton cewa: shugabanci a mahangar Musulunci ta fuskar koyarwa da mu'asisoshin da ke kula da harkokin jama'a da tafiyar da lamarin aiki a kasar suke gudanarwa a kasar katar da karamar jami'ar nazarin Musulunci ta kasar ta dauki dawainiyar gudanarwa.Wannan taro wata dam ace da hanyar da za ta taimakawa mahalarta taron sanin makamar aiki da hanyoyin da za su yi amfani da su ta bunkasa bangaren shugabanci da tafiyar da lamurran rayuwar jama'a a fadin kasar ta katar amma ta mahangar da ta yi daidai da addinin Musulunci.

675350