Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga dikkathaber na yanar gizo cewa, Wasu daga cikin musulmin kasar Amurka sun gudanar da sallar Juma'a a gaban ginin majalisar dokokin kasar a birnin Washington fadar mulkin kasar.
A wani labari da ya nakalto daga dikkathaber na yanar gizo cewa, Wasu daga cikin musulmin kasar Amurka sun gudanar da sallar Juma'a a gaban ginin majalisar dokokin kasar a birnin Washington fadar mulkin kasar ta Amurka.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan wannan mataki ya zo ne daidai lokacin da kyamar musulmi ke karuwa a cikin kasar Amurka, tun bayan shelanta ranar kone kur'ani.
675759