Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokkin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; fitattu a finafinan Suriya da Iran an girmama su kan wani fim da suka tsara su biyu na hadin guiwa kuma an girmama su ne a kasuwar baje kolin fina-finai ta birnin Damaskos babban birnin kasar Suriya.Wannan na nuni da yadda fina-finai na Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma na kasar Suriya suka yi fice.
675945