Bangaren zamantakewa; Lala Iftikhari sakatariyar shirya wannan taro karo na kasa da kasa a karon farko na manema labarai Mata a duniyar musulmi a ranar laraba wato gob eke nan za ta gudanar da taron manema labarai domin yin karin bayani.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga cibiyar da ke kula da wannan taro da tsara shi ya watsa rahoton cewa; Lala Iftikhari sakatariyar shirya wannan taro karo na kasa da kasa a karon farko na manema labarai Mata a duniyar musulmi a ranar laraba wato gob eke nan za ta gudanar da taron manema labarai domin yin karin bayani.
677585