Bangaren kasa da kasa; bayan watsa labarin wanke wadanda suka shirya fim din Fitina Girt Wayildarz dan majalisa mai bakar nuna adawa da Musulunci wanda ya shirya fim din fitina a Holan ya gamu da fushin muslumi kasar kan hukumcin da kotu ta fitar na wanke shi kan zargin da ake yi masa na cin mutumcin Musulunci da zama hadari a tsakanin jama'a.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran bayan ya nakalto daga kamfanin dillancin labarai na AFP ya watsa rahoton cewa; bayan watsa labarin wanke wadanda suka shirya fim din Fitina Girt Wayildarz dan majalisa mai bakar nuna adawa da Musulunci wanda ya shirya fim din fitina a Holan ya gamu da fushin muslumi kasar kan hukumcin da kotu ta fitar na wanke shi kan zargin da ake yi masa na cin mutumcin Musulunci da zama hadari a tsakanin jama'a. Wannan hukumci ya nuna yadda gwamnatoci da hukumomin turai ke yi wa musulmi da addinin Musulunci bita da kulli.
678187