IQNA

An raba Littafin Ayyukan Hajji Cikin Yaruka Talatin Ga Mahajjata

Bangaren kasa da kasa; an rarraba litafin day a kumshi ayyukan hajji cikin harsuna daya bayan daya har talatin na duniya a tsakanin maniyata hajjin Bana
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga jaridar klasar Saudiya Aliktisadiya ya watsa rahoton cewa; an rarraba litafin day a kumshi ayyukan hajji cikin harsuna daya bayan daya har talatin na duniya a tsakanin maniyata hajjin Bana . Wannan littafi zai taimakawa maniyata aikin hajjin bana da kawo masu sauki a cikin ayyukan hajji da kuma cikin yaren da suka iya ba tare da wata matsala ba kuma wannan wani aiki ne day a cancanci jinjinawa .

678215