IQNA

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Shi Ne dalilin Cin Nasarar Hukumar Al'adu

Bangaren kasa da kasa; Mahdi Mustaphawi ya yi nuni da amincewar jagoran juyin juya halin Musulunci na iran da ofishinsa wajen shata hanyoyin da hukumar al'adu da dangantakar Musulunci kuma amincewar jagora har zuwa wannan rana shi dalilin cin nasarar hukumar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; Mahdi Mustaphawi ya yi nuni da amincewar jagoran juyin juya halin Musulunci na iran da ofishinsa wajen shata hanyoyin da hukumar al'adu da dangantakar Musulunci kuma amincewar jagora har zuwa wannan rana shi dalilin cin nasarar hukumar.Mahdi Mustaphawi shugaban hukumar yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran mai baring ado ya yi wannan bayani ne a daidai lokacin day a ke gabatar da jawabin baring ado da yin bankwana daga shugabancin hukumar.

681522