Bangaren al'adu da fasaha;Maulana Saiddullah Sheikhul Hadis kuma masani dan kasar Pakistan a cikin wani bayanin fadakar da duniyar musulmi ya tunatar da su sadaukarwar da Margayi Imam Khomeini ® ya yi da cewa shi ne ya intar da duniyar musulmi daga mamaye da danniyar ma'abuta girman kai na yammacin Turai