IQNA

Mujallar Za'ir A Madinatul Munawwar Ta Fito A Karon Farko

Bangaren adabi: a karon farko mujallar Za'ir ta musamman ga maniyata aikin hajjin bana ta fito a jiya talata hudu ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma wannan mujalla ta shafi maniyata Iraniya .

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a karon farko mujallar Za'ir ta musamman ga maniyata aikin hajjin bana ta fito a jiya talata hudu ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma wannan mujalla ta shafi maniyata Iraniya . wannan mujalla za ta bada dama da karin bayani kan abubuwan da suka shgafi aiki hajji da kuma su kansu maniyatanta kuma wannan mujalla za ta taka rawar ganin wajen kawo bayanai masu gamsarwa da kuma suka shafi maniyatan.

682956