Bangaren tunani da ilimi: zulkarnai Shah shugaban makarantu masu zaman kansu a kasar Pakistan ya yi nuni kawai kaso biyar cikin dari ne nay an makaranta a wadannan makarantu kr halartar ajijiwansu da daukan darasin yaren farisanci da adabin Farisanci inda ya bada labarin cewa za a yada wannan mataki domin bawa sauran dalibai damar daukan darasi a cikin harshen farisanci.
Koyara Da Yaren Da Aadin Farisanci A Makarantu Masu zaman Kansu A Pakistan
Bangaren tunani da ilimi: zulkarnai Shah shugaban makarantu masu zaman kansu a kasar Pakistan ya yi nuni kawai kaso biyar cikin dari ne nay an makaranta a wadannan makarantu kr halartar ajijiwansu da daukan darasin yaren farisanci da adabin Farisanci inda ya bada labarin cewa za a yada wannan mataki domin bawa sauran dalibai damar daukan darasi a cikin harshen farisanci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; zulkarnai Shah shugaban makarantu masu zaman kansu a kasar Pakistan ya yi nuni kawai kaso biyar cikin dari ne nay an makaranta a wadannan makarantu kr halartar ajijiwansu da daukan darasin yaren farisanci da adabin Farisanci inda ya bada labarin cewa za a yada wannan mataki domin bawa sauran dalibai damar daukan darasi a cikin harshen farisanci. Da dama daga cikin yan makaranta da uwayen yara da ma wasu jami'ai masu kula da harkokin ilimi a kasar ta Pakistan sun yi fatar ganin an fada wannan mataki na koyar da harshen farisanci da adabin farisanci a makarantun kasa.
683139