Bangaren kasa da kasa, A ci gaba da gudanar da baje kolin kayayykin sadarwa na littafai da ake yi a kasar Tajikistan, an bude wani bangare na nuna kayayyakin marigayi Ayatollah Sabzwari da suka hada da littafansa da kuma wasu daga cikin kufan tarihinsa.
Kamfanin dillancin labaran kur'ani mia tsarki na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na kasuwar baje kolin duniya ta littafan muslunci an bayyana cewa, a ci gaba da gudanar da baje kolin kayayykin sadarwa na littafai da ake yi a kasar Tajikistan, an bude wani bangare na nuna kayayyakin marigayi Ayatollah Sabzwari da suka hada da littafansa da kuma wasu daga cikin kufansa.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan baje kolin na samun halartar baje kolin, inda suke nuna wasu daga cikin rubce-rubucen da suka yi a bangarori daban-daban na ilimin addinin muslunci. Wannan baje koli ya samu karbuwa daga bangarorin malamai da kuma masana gami da masu gudanar da bincie na nazari kan muslunci.
A zanatawar da ta hada shugaban bangaren kula da littafan malamai a baje kolin da iqna, ya bayyana cewa suna samun karbuwa kamar yadda ya kamata.
683660