Bangaren kasa da kasa; wasu matasa samari biyu yan kuduncin Afrika domin sabke faralin Hajjin Bana sun yi niyar yin dogon bulaguro da keke daga kasasrsu ta haifuwa zuwa kasar Saudiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga jaridar Arab News ya watsa rahoton cewa; wasu matasa samari biyu yan kuduncin Afrika domin sabke faralin Hajjin Bana sun yi niyar yin dogon bulaguro da keke daga kasasrsu ta haifuwa zuwa kasar Saudiya.Nasim Karankras dan shekaru ashirin da takwas da Imtiyaz Ahmad Harun dan shekaru ashirin da biyar sun ce wannan ce kawai hanayr da suka gay a dace su sabke faralin bana.
684589