Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta dnaindia ya watsa rahoton cewa; bayan shekaru ashirin na kokari da tashi fadin yan shi'a a garin Bam bayi na Hindustan a karon farko an amince da a bawa yan shi'a yiwa makabartar kakannunsu kwaskwarima.ZulFakar Zaidi daga cikin mambobin hukumar gine-gine ta Haidari Bamba'I dangane da wannan labari ya bayyana cewa; kimanin shekaru dari hudu da suka gabata yan shi'a ke rayuwa a wannan birnin amma har yanzu bas u da wani guri da aka ware masu a matsayin makabartarsu amma wannan wata nasara ce abin jinjinawa.
686595