Bangaren kasa da kasa; a karo na sha bakwai a jiya goma ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da misalin karfe biyu na rana ta hanyar gabatar da shagulgulan bude taro da jawabin bude taro aka fara gudanar da taro da kuma bnaje kolin kasa da kasa na jaridu da manema labarai masu manufa iri daya,.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a karo na sha bakwai a jiya goma ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da misalin karfe biyu na rana ta hanyar gabatar da shagulgulan bude taro da jawabin bude taro aka fara gudanar da taro da kuma bnaje kolin kasa da kasa na jaridu da manema labarai masu manufa iri daya,.
686360