Bangaren kasa da kasa; mu'assisar kasa da kasa ta bayar da kyautar da tukuci kan Kur'ani a Dubai ta baje litattafai masu magaba da bayani kan mu'ijizar ilimi ta kur'ani mai girma da sunnar Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka a kasauwar baje koli ta kasa da kasa ta Sharja da ke hadeddiyar daular larabawa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; mu'assisar kasa da kasa ta bayar da kyautar da tukuci kan Kur'ani a Dubai ta baje litattafai masu magaba da bayani kan mu'ijizar ilimi ta kur'ani mai girma da sunnar Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka a kasauwar baje koli ta kasa da kasa ta Sharja da ke hadeddiyar daular larabawa.Irin wadannan littafai na bayani ne da bayani dalla dalla kan irin abubuwan ilimi da ban mamaki da ke tattare a cikin ayoyin kur'ani mai girma da kuma hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.
687977