IQNA

Maniyata Aikin Hajjin Bana daga Kasar Jamus Sun Isa Kasar Saudiya

11:59 - November 04, 2010
Lambar Labari: 2025421
Bangaren kasa da kasa; tawagar farko ta maniyata aikin hajji daga kasar Jamus a ranar sha daya ga watan aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ta isa kasar Saudiya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar jaridar Zaman ta kasar Turkiya daga kasar Jamus a ranar sha daya ga watan aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ta isa kasar Saudiya.


688021

captcha