IQNA

Kafa Cibiyoyin Bada Shahadar Halal A malaisiya

Bangaren kasa da kasa: hukumar binkasawa da yada Musulunci a malaisiya Jakim da zummar daidaitawa da kyautata shahadar Halal a Malaisiya a jahohin wannan kasa.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Bernama ya watsa rahoton cewa; hukumar binkasawa da yada Musulunci a malaisiya Jakim da zummar daidaitawa da kyautata shahadar Halal a Malaisiya a jahohin wannan kasa. Muhammad Sheikh Abdul Aziz babban sakataren hukumar a ranar ashirin da daya ga watan Aban na wannan shekara ce ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a karshen taron komitin kungiyoyin musulmi na Malaisiya karo na sha hudu ya bayyana hakan.

694299