IQNA

Tattaunawa Ta Al'adu Ita Ce hanyar Warware Matsaloli

Bangaren kasa da kasa; masu wallafe-wallafe abubuwa masu muhimmanci karkashin abukkata sun bayyana muhimmancin sulhu da fahimtar juna tsakanin ma'abuta addinai daban-daban na duniya da tabbatar da cewa tattaunawa ta al'adu za ta magance banbance-banbance da ke akwai a tsakani da kuma hanyar fitar da duniya daga rikice-rikice.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta kusa da Asesko ta kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya watsa rahoton cewa; masu wallafe-wallafe abubuwa masu muhimmanci karkashin abukkata sun bayyana muhimmancin sulhu da fahimtar juna tsakanin ma'abuta addinai daban-daban na duniya da tabbatar da cewa tattaunawa ta al'adu za ta magance banbance-banbance da ke akwai a tsakani da kuma hanyar fitar da duniya daga rikice-rikice.AbdulAziz bin Usman Altawijari babban darektan hukumar ilimi da al'adu da koyarwa ta Musulunci a asesko a cikin wata makala ce da ta fitar ta bayyana muhimmancin tattaunawa ta hanyar al'adu.


694252