IQNA

An Fara Shikashikan Hajjin Bana Tare Da Mahajjata Miliyon 2/5 musulmi

Bangaren kasa da kasa;musulmi miliyon biyu da rabi ne suka fara shika-shikan hajjin bana a kasar Saudiya da kuma musulmin da suka fito daga kasashe da daman a duniya da suka fara ayykan nasu a tsakanin Makka mai tsarki da garin Mina a ranar ashirin da uku ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.





Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Xinhuanet ya watsa rahoton cewa; musulmi miliyon biyu da rabi ne suka fara shika-shikan hajjin bana a kasar Saudiya da kuma musulmin da suka fito daga kasashe da daman a duniya da suka fara ayykan nasu a tsakanin Makka mai tsarki da garin Mina a ranar ashirin da uku ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. A ranar ashirin da uku mahajjata sun kun kwana a Mina kafin da safiyar ashirin da hudu sun tafi filin Arafat.



695903