Bangaren kasa da kasa; a yau asabar ashirin da tara ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Igdr na kasar ta Turkiya za a gudanar da bukukuwa na tarbar sallar Gadir Khum da ke kuratowa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta masallacin Zainabiya a Istambul ya watsa rahoton cewa; a yau asabar ashirin da tara ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Igdr na kasar ta Turkiya za a gudanar da bukukuwa na tarbar sallar Gadir Khum da ke kuratowa. A wajen wannan buki za a samu halartar dukan kungiyoyin yan shi'a da ke wannan birni kuma za a fara ne da misalin karfe goma sha biyu na rana agogon birnin inda dukan masu kaunar Ahlulu Baiti za su hallara.
697608