Bangaren kasa da kasa; kimanin manema labarai day an jarida dari uku ne a fadin duniya daga lokacin fara ayyukan hajjin bana a makka suke bada labarin hajjin bana.
Kamfanin dillancin labarai na Ikan da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta ma'aikatar hajji ta Saudiya Haj Information ya watsa rahoton cewa; ; kimanin manema labarai day an jarida dari uku ne a fadin duniya daga lokacin fara ayyukan hajjin bana a makka suke bada labarin hajjin bana.Har ila yau manema labarai day an jarida na ci gaba da bada labarai da suka shafi ayyukan Hajji a gurare kamar Arafa Mina da sauran gurare masu tsarki.
696685