IQNA

Idin Gadir Ranar Ci Gaban tafarkin Ma'aiki Ce

Bangaren kasa da kasa; Sai Sadrul Din Kabanzi limamin juma'a a birnin Najaf Ashraf a hudubar juma'ar day a gabatar a ranar juma'ar da ta gabata ashirin da takwas ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da tamanin da tara hijira shamsiya a Huseiniyar Alfatimiya da ke birnin najaf ya bayyana cewa; Idin Gadir Khum rana ce ta ci gaban tafarkin annabi kuma idi ne day a kebantu day an shi'a.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; Sai Sadrul Din Kabanzi limamin juma'a a birnin Najaf Ashraf a hudubar juma'ar day a gabatar a ranar juma'ar da ta gabata ashirin da takwas ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da tamanin da tara hijira shamsiya a Huseiniyar Alfatimiya da ke birnin najaf ya bayyana cewa; Idin Gadir Khum rana ce ta ci gaban tafarkin annabi kuma idi ne day a kebantu day an shi'a. wannan rana ta gadir rana ce mai muhimmanci ga musul musamman yan shi'a masoya zuriyar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma iyalan gidansa daga cikinsu.


697873