IQNA

A Birnin Paris Za A Gudanar Da Bukin Idin Ghadir Khum

14:29 - November 21, 2010
Lambar Labari: 2035202
Bangaren kasa da kasa; a daidai wannan lokaci na Idin Ghadir Khum a ranar alhamis hudu ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Paris fadar mulkin kasar Faransa za a gudanar da shagulgulan sallatar wannan rana ta Idin Ghadir khum.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a daidai wannan lokaci na Idin Ghadir Khum a ranar alhamis hudu ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Paris fadar mulkin kasar Faransa za a gudanar da shagulgulan sallatar wannan rana ta Idin Ghadir khum. Wadannan shagulgulan hadin guiwar kungiyoyin Beytolzahra suka shirya kuma wadannan kungiyoyi ne nay an shi'a da ke zaune a birnin Paris kuma za a samu halartar mambobin kungiyoyin da wakilan jamhuriyar Musulunci ta Iran day an yan jami'a faransawa da Iraniyawa da sauran ianiyawa mazuna kasar ta Faransa da duk wani mai sha'awa.


697764
captcha