IQNA

Taron Dangantaka Addinai Da Abubuwa masu kima A Faransa

Bangaren kasa da kasa :taron dangantaka ta addinai da abubuwa msu kima da daraja da kungiyar kula da ilmomin addinai da ilimi a addini ta Istrasburg a ranekun hudu da biyar ga wannan wata na azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wannan gari na Istrasburg na kasar Faransa.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta SCRTHES ya watsa rahoton cewa; taron dangantaka ta addinai da abubuwa msu kima da daraja da kungiyar kula da ilmomin addinai da ilimi a addini ta Istrasburg a ranekun hudu da biyar ga wannan wata na azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wannan gari na Istrasburg na kasar Faransa. A wajen wannan taro za a samu halartar masana ta fuskoki ilimi da nazari kan harkokin addini da ya hada malaman addini na Musulunci ,kiristoci da yahudawa da kuma mambobin tawagar malaman jami'o'in ilimin sanin Allah da addinai a faransa.


698864